ha_tq/lev/19/26.md

157 B

Wane halin arna ne aka ce wa mutanen kada su bi?

Halin arna da aka ce wa mutanen kada su bi su ne aske gashin kansu a kewaye ko su aske ƙarshen gemunsu.