ha_tq/lev/19/23.md

211 B

Menene tsawon lokacin da mai shuka itatuwa masu ba da 'ya'ya zai jira kafin ya ci 'ya'yan itacen da kansa?

Mai shuka itatuwa masu ba da 'ya'ya zai jira har shekara ta biyar kafin ya iya cin amfanin da kansa.