ha_tq/lev/19/19.md

136 B

Menene mutanen zasu yi sa'adda suke shuki a gona?

Sa'adda suke shuki a gona, kada su cuɗa iri biyu lokacin da suke shuka a gonarsu.