ha_tq/lev/19/17.md

152 B

Menene mutanen zasu yi a maimakon ɗaukar fansa ko yin riƙo?

A maimakon ɗaukar fansa ko yin riƙo, mutanen zasu ƙaunaci maƙwabcinsu kamar kansu.