Kada su nuna tãra ga wani saboda shi talaka ne, kuma kada su nuna tãra ga wani saboda muhimmancinsa. Maimakon haka, su shari'anta makwabcinsu bisa ga adalci.