ha_tq/lev/19/01.md

156 B

Wane abubuwa biyu ne Yahweh ya faɗa wa mutanen su yi?

Yahweh ya ce wa mutanen ɗole su girmama mahaifiyarsu da mahaifinsu, kuma ɗole su kiyaye Asabar.