ha_tq/lev/18/26.md

182 B

Menene ya faru da mutanen da sun yi zama a wurin kafin mutanen Isra'ila?

Mutanen da sun yi zama a wurin kafin mutanen Isra'ila sun ƙazantar da ƙasar sai ƙasar ta amayar da su.