ha_tq/lev/18/19.md

173 B

Don menene mutum ba zai kwana da mace a lokacin da take hailarta ba?

Mutum ba zai iya kwana da mace a lokacin da take hailarta ba domin ba ta da tsarki a wannan lokacin.