ha_tq/lev/18/01.md

179 B

Wane wurare biyu ne Yahweh ya gaya wa mutanen cewa ba zasu iya rayuwa kamar mutanen wurin ba?

Yahweh ya faɗa wa mutanen cewa ba zasu iya yi kamar mutanen Masar ko Kan'ana ba.