ha_tq/lev/17/15.md

403 B

Menene mutum zai yi, wanda ya ci dabban da ya mutu ko wadda namomin jeji suka yayyaga?

mutumin da ya ci dabbar data mutu ko wadda namomin jeji suka yayyaga, ɗole ya wanke tufafinsa ya kuma yi wanka cikin ruwa, zai zama ƙazantacce har yamma.

Menene zai yi idan bai wanke tufafinsa ko bai yi wanka ba?

Idan bai wanke tufafinsa ba ko ya wanke jikinsa ba, daga nan dole ya ɗauki alhakin laifinsa.