ha_tq/lev/17/12.md

314 B

Menene Yahweh ya ce a yi wa dabba ko tsuntsun da mutanen Isra'ila ko baƙin da suke zama a cikin suka kashe?

Yahweh ya ce duk mutumin Isra'ila, ko baƙin dake zaune a cikinsu, wanda ya yi farauta ya kashe dabba ko tsuntsun da za a iya ci, ɗole wannan mutumin ya zubar da jinin sa'annan ya rufe jinin da ƙasa.