Dalilin wannan dokar shine domin mutanen Isra'ila su kawo hadayunsu ga Yahweh a ƙofar rumfar taruwa a maimako a fili.