ha_tq/lev/17/01.md

363 B

Idan mutum ya kashe sã, rago ko akuya a cikin sansani, ko wanda ya kashe shi a bayan sansani, domin ya miƙa shi hadaya ga Yahweh, ya na da laifn menene?

Mutumin da ya kashe sã, rago ko akuya a cikin sansani, ko wanda ya kashe shi a bayan sansani, domin ya miƙa shi hadaya ga Yahweh, na da laifin zubar da jini, kuma ɗole a datse shi daga cikin jama'arsa.