ha_tq/lev/16/29.md

103 B

Yaushe ne Yahweh ya ce za a yi kafara?

A cikin wata na bakwai, a bisa rana ta goma, za a yi kafara.