ha_tq/lev/16/17.md

179 B

Wanene kuma zai kasance a cikin zangon tare da Haruna sa'adda ya yi kafara a wuri mai tsarki?

Babu wanda zai kasance a wurin sa'adda Haruna ya na yin kafara a wuri mai tsarki.