ha_tq/lev/16/12.md

192 B

Menene ɗole zai rufe marfin kafara a bisan alƙawarin dokokin domin kada Haruna ya mutu?

Dole ne hayaƙi mai daɗi ya rufe marfin kafara a bisan alƙawarin dokoki don kada Haruna ya mutu.