ha_tq/lev/16/08.md

390 B

Don menene Haruna ya jefa kuri'a don akuyoyin?

Haruna ya jefa kuri'a don akuyoyin don ya zaɓa ɗaya domin Yahweh, ɗaya domin refatacciyar akuya.

Menene na faru da akuyan da kuri'a ta faɗa wa domin refatacciyar?

Akuyan da kuri'a ta faɗa wa domin refatacciyar akuyar dole a kawo ta da rai gaban Yahweh, domin kaffara ta wurin aikar da ita a matsayin refatacciyar akuya cikin jeji.