ha_tq/lev/16/03.md

413 B

Menene ɗole Haruna zai kawo sa'adda zai shiga wuri mai tsarki?

Dole ya shiga da ɗan bajimi don hadaya ta zunubi, da rago domin hadaya ta ƙonawa.

Menene Haruna zai yi kafin ya sa tufafin firist?

Dole ya wanke jikinsa cikin ruwa daga nan ya shirya kansa da waɗannan rigunan

Wanene lallai zai tanada wa Haruna bunsura biyu da rago ɗaya?

Dole taron Isra'ilawa su ba Haruna bunsura biyu da rago ɗaya.