Yahweh ya faɗa wa Musa ya ce wa Haruna kada kowanne lokaci ya riƙa shiga wuri mai tsarki cikin labule