ha_tq/lev/14/52.md

262 B

Yaya ne za a furta cewa gidan na da tsarki idan an daina kuturta?

Za a furta cewa gidan na da tsarki ta wurin Firist da zai tsarkake gidan da jinin tsuntsun da ruwan nan mai kyau, tare da tsuntsun nan mai rai, da itacen sida, da ɗaɗɗoya, da kuma jan zare.