ha_tq/lev/14/43.md

133 B

Menene zai sa firist ya furta cewa gidan mara tsarki ne?

Za a iya furta cewa gidan mara tsarki ne idan ba a iya hana kuturtan ba.