ha_tq/lev/14/28.md

281 B

Ina ne firist ya na sa man da ake amfani da shi a tsarkakewa?

Firist zai sa wasu man a kan leɓatun kunnen dama na wanda za a tsarkake, da kan babban yatsan hannun damansa, da kuma kan babban yatsar ƙafar damansa, ya kuma sa sauran man dake hannunsa a kan wanda za a tsarkake.