ha_tq/lev/14/10.md

307 B

A rana ta takwas, wane dabba ne mutumin da za tsarkaka zai kawo wa firist idan ya iya samu?

A rana ta takwas dole ya ɗauki 'yan raguna biyu marasa lahani, da 'yar tunkiya bana ɗaya marar lahani, da kashi uku bisa goma na mudun lallausar gari cuɗaɗɗe da mai domin baiko ta hatsi, da moɗar mai guda.