ha_tq/lev/14/03.md

374 B

Ina ne firist zai dudduba mutum mai cutar a ranar tsarkakewansa?

Dole ne first din ya dudduba mutumin a wajen zangon ya ga ko cutar mai yaɗuwa a fata ta warke.

Menene firist din ya umarce mutum mai cutar ya kawo domin furta tsarkakewarsa?

firist din ya umarce mutum mai cutar ya kawo tsuntsaye biyu masu rai, masu tsabta, da itacen sida, da jan zare, da ɗaɗɗoya.