ha_tq/lev/13/56.md

287 B

Menene firist zai yi da tufar ko fatar, ko daga saƙaƙƙe ko ɗinkakken yadi wanda aka sami shi da cuta?

Idan firist ya duba wannan abin, idan kuturtar ɗin ta dushe bayan an wanke ta, dole ya yage wannan ƙazantaccen wuri daga tufar ko fatar, ko daga saƙaƙƙe ko ɗinkakken yadi.