ha_tq/lev/13/45.md

301 B

Menene mutum mai mara tsarkin zai yi domin ya sa sauran mutanen su gane cewa ya ƙazantu?

Mutumin dake da cuta mai yaɗuwa dole ya sa yagaggun tufafi, ya bar gashin kai ba gyara, dole kuma ya rufe fuskarsa har hanci yana kira da ƙarfi, 'Marar tsarki, marar tsarki.' Dole ya zauna a bayan sansani.