Idan akwai wani ƙurji jaja-jaja fari-fari akan saiƙonsa firist ya furta shi marar tsarki saboda cutarsa dake a kansa.