ha_tq/lev/13/29.md

209 B
Raw Permalink Blame History

Wane irin cuta ne na iya sa mutum ya ƙazantu idan an same shi a a kã ko a haɓa?

Idan namiji ko mace na da cuta mai ƙaiƙai, mai kuma yaɗuwa a kã ko a haɓa, ɗole firist ya furta shi marar tsarki.