ha_tq/lev/13/18.md

187 B

Menene ɗole firist zai yi ya dubu mutumin da yake da maruru kuma a tabon marurun nan sai ga wani farin kumburi ko fata mai ƙyalli, ja da fari?

Dole firist ya furta shi marar tsarki.