ha_tq/lev/13/15.md

217 B

Yaya ne mutum mai mara tsarki zai zama mai tsarki?

Mutum mai mara tsarki zai iya zama mai tsarki idan Firist ya dudduba shi ya ga ko fatar ta koma fari. Idan ya koma, sai firist ya furta wannan mutum tsarkakke ne.