Idan cutar ta bazu barkatai a cikin fata kuma ta mamaye duk fatar jikin mutumin daga kansa har zuwa kafafunsa, mutumin ya ƙazantu.