ha_tq/lev/13/09.md

492 B

Menene sharaɗin kumburi ko ɓamɓaroki ko tabo mai haske a fatar jikinsa, idan zai nuna cewa cuta ne?

Firist zai duba shi ya ga ko akwai farin kumburi a fatar jikinsa, idan gashin ya rikiɗa ya zama fari, ko kuma akwai buɗaɗɗen ƙurji a kumburin.

Idan firist ya tabatar cewa wannan mumunan cuta ce, menene firist zai yi?

Idan akwai, to lallai akwai riƙaƙƙiyar cutar fata mai yaɗuwa, dole firist ya furta shi marar tsarki. Ba zai ware shi kaɗai ba, gama ya rigaya ya ƙazantu.