ha_tq/lev/13/05.md

205 B
Raw Permalink Blame History

Menene zai faru idan an tabatar cewa su umburi ko ɓamɓaroki ko tabo mai haske a fatar jikinsa, ba cuta bane?

Firist zai furta shi tsarkakakke. Ƙuraje ne. Dole ya wanke tufafinsa, sai ya tsarkaka.