ha_tq/lev/13/03.md

261 B

Menene za a yi idan firist ya ce kumburi ko ɓamɓaroki ko tabo mai haske a fatar jikin ba cuta ba ne?

Idan firist ya ce kumburi ko ɓamɓaroki ko tabo mai haske a fatar jikin ba cuta ba ne, ɗole firist ya ware wannan mai cutar shi kaɗai har kwana bakwai.