ha_tq/lev/13/01.md

246 B

Menene Yahweh ya ce ɗole mutum yayi idan yana da kumburi ko ɓamɓaroki ko tabo mai haske a fatar jikinsa, har ya kamu da cuta?

Yahweh ya ce ɗole duk wanda ke da cutar jiki ya zo wurin Haruna ko ga ɗaya daga cikin 'ya'yansa maza firistoci.