ha_tq/lev/12/07.md

285 B

Idan kuma macen da ta haifu ba ta iya ba da tunkiya ba?

Idan ba ta iya ba da tunkiya ba, to sai ta ɗauko kurciyoyi biyu ko 'yan tantabarai biyu, ɗaya domin baikon ƙonawa

Menene zai faru da matan bayan ta yi wannan?

Matan za ta tsarkaka bayan da firist ya yi kafara domin ta.