ha_tq/lev/12/06.md

278 B

Menene ake bukata matan ta yi bayan tsarkakawanta?

Lokacin da kwanakin tsarkakewarta suka cika, domin ɗa na miji ko mace, dole ta kawo ɗan tunkiya ɗaya, domin baiko na ƙonawa, da ɗan kurciya ko tattabara domin baiko na zunubi, zuwa ƙofar rumfar taruwa, zuwa ga firist.