ha_tq/lev/12/04.md

387 B

Menene ake bukata mace ta yi bayan ta kazantu?

Tsarkakewar uwar daga zubar jini zai ci gaba har kwana talatin da uku. Ba zata taɓa wani abu mai tsarki ba

Menene ake bukata mace ta yi dabam idan ta haifi 'ya mace?

Idan matan ta haifi 'ya mace, za ta ƙazantu sati biyu, kamar yadda take kwanakin hailarta. Sa'annan kwanakin tsarkakewar uwar zai ci gaba har kwana sittin da shida.