ha_tq/lev/12/01.md

274 B

Menene Yahweh ya ce wa Musa game da mata da suka haifi ɗa na miji?

Yahweh ya faɗa wa Musa cewa Idan mace ta yi ciki ta haifi ɗa namiji, za ta ƙazantu har kwana bakwai, kamar yadda ta ƙazantu a kwankin watan hailarta. A rana ta takwas dole a yi wa ɗan yaron kaciya.