ha_tq/lev/11/43.md

148 B

Don menene Yahweh ya ce ɗole mutanen Isra'ila su zama da tsarki?

Yahweh ya ce ɗole mutanen Isra'ila su zama da tsarki domin shi mai tsarki ne.