ha_tq/lev/11/41.md

135 B

Menene Yahweh ya ce game da abubuwan da suke rarrafe a ƙasa?

Kowacce dabba dake rarrafe a ƙasa za a kyamace ta; ba za a ci su ba.