ha_tq/lev/11/29.md

176 B

Wane dabbobi ne da suke rarrafe ake ganinsu zama ƙazantattu?

Su murɗiya, da ɓera, da kowanne irin babban ƙadangare, da tsaka, guza, da ƙadangare, da damo da hawainiya.