ha_tq/lev/11/13.md

160 B

Wane irin dabbobi ne Yahweh ya ce kada a ci?

Yahweh ya ce kada a ci kowacce irin mikiya, hankaka, jimina, da mujiyar dare, da shaho, da kowacce irin shirwa.