ha_tq/lev/11/09.md

171 B

Wane dabbobi ne da suke rayuwa a cikin ruwa , wanda mutanen Isra'ila zasu iya ci?

Dabbobin dake zaune cikin ruwa da za ku ci sune duk waɗanda ke da ƙege ko kamɓori.