ha_tq/lev/11/03.md

391 B

Wane dabbobi ne da suka rayuwa a ƙasa, Yahweh ya faɗa wa Musa da Haruna su ce wa ''yan Isra'ila zasu iya ci?

Yahweh ya faɗa wa Musa da Haruna su ce wa 'yan Isra'ila zasu iya cin kowacce dabba dake da rababben kofato yana kuma tuƙa.

An amince wa mutanen su kowacce dabba dake da rababben kofato ɗaya yana ko kuma na tuƙa kadai?

Idan dabba na da rababben kofato ɗaya, kada a ci.