ha_tq/lev/10/16.md

166 B

Don menene Musa yayi fushi da Eliyazar da Itamar, sauran 'ya'yan Haruna?

Musa yayi fushi da Eliyazar da Itamar domin sun bar akuyan baikon zunubi ya ƙone kurmus.