Yahweh ya faɗa wa Haruna da 'ya'yansa kada su sha ruwan inabi ko barasa kafin su shiga rumfar taruwa.