ha_tq/lev/10/05.md

122 B

Menene Musa ya ce wa Haruna da 'ya'yansa?

Musa ya ce masu ba za su fita daga ƙofar rumfar taruwa ba, ko kuwa su mutu.