ha_tq/lev/10/01.md

253 B

Wanene ya miƙa miƙa haramtacciyar wuta a gaban Yahweh?

Nadab, da Abihu 'ya'yan Haruna, suka miƙa haramtacciyar wuta a gaban Yahweh.

Menene ya faru da waɗannan mutane biyu a sakamakon wannan abin?

Wuta ta fito daga gaban Yahweh ta hallaka su.