Musa ya ce wa Haruna ya gaya wa mutanen Isra'ila su kawo bunsuru, ɗan maraƙi, ɗan rãgo, da rãgo don a miƙa wa Yahweh.